Yadda Ake Hadin Dayake Magance Warin Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Magance Warin Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ganyen aduwa
* Garin alim
* Garin kanunfari
* Garin ganyen na'a-na'a
* Farin miski
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ki zuba farin miski ki dunga wanke gaba da shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)