Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Daukewar Ni'iman Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Daukewar Ni'iman Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin karas
* Garin kokumba
* Garin gwanda
* Garin aya
* Garin kanunfari
* Madarar ruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya sai ki gauraya ki zuba a cikin madarar ruwan ki dunga sha.

 
Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)