*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Karancin Sha'awa
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kanunfari
* Ruwan inabi
* Garin ridi
* Madara gari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki juya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
