Yadda Ake Hadin Garin Idon Zakara Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Idon Zakara Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin idon zakara
* Garin kanunfari
* Garin ridi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ya hade sai ki dunga diba kina sha da zuma, hmmmm yar uwa in kika juri shan wannan ni'ima ba a cewa komai.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)