*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Ruwan Kankana Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Maigida
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan kankana
* Garin dabino
* Garin kanunfari
* Zuma
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu kankana mai kyau sai ki bare ki zuba a abin da zaki markada sai ki zuba garin dabino da garin kanunfari ki markada tare idan kika markada sai ki zuba zuma da madara ki juya ki dunga sha kina iya sawa a firigi don kar yayi saurin lalacewa.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454