*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Zanjabil Don Karin Ni'ima
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin zanjabil
* Garin kanunfari
* Garin aya
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ya hade sai ki dunga diba kina sha da madara.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454