*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Malmo Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Maigida
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin Malmo
* Garin Dan kumasau
* Garin Gadalin mata
* Garin aya
* Garin gyada
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga zubawa a cikin ruwan dumi kuma kina zuba Zuma kina sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454