Yadda Ake Hadin Garin Mazarkwaila Don Karin Ruwan Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Mazarkwaila Don Karin Ruwan Ni'ima


zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin mazarkwaila
* Garin cukwi
* Garin dabino
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga diba kina sha da madara peak, hmmmm zaki ga yadda ni'ima zai zuba a jikinki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)