Yadda Ake Hadin Shammar Don Kintsuwan Nono

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Shammar Don Kintsuwan Nono


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin shammar
* Garin yayan hulba
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu garin shammar ki hada shi da garin yayan hulba sai ki tafasa ki tace ruwan ki zuba zuma a cikin ruwan ki juya ki dunga sha, hmmmmm zaki ga yadda nono zai gyaru.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)