Yadda Ake Hadin Wanke Gaban Bayan Jinin Al'Ada

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Wanke Gaban Bayan Jinin Al'Ada


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Sassaken garahuni
* Ganyen magarya
* Kanunfari
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga wanke gaba da shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)