A DAGE DA NAFILOLI BAYIN ALLAH!



A DAGE DA NAFILOLI BAYIN ALLAH!

GinshiÆ™i na farko na samun kusanci ma Allah shine kiyaye abinda Allah ya WAJABTA. 

Sannan ba wanda zai kusaci Allah da Nafilfili bayan ya cika farillah Allah yace zai so shi..

Idan Allah ya so ka zai baka kariya a gaɓɓan ka, sannan ya riƙa amsa maka Addu'o'in ka, idan ka nemi kariyan sa ya kare ka...

Shin cikin nafilfili wace/wane nafila ka riƙa ka ke yi da Allah da mala'ikunsa suka sanka da shi?? Allah Ta'ala yasa mu wanye lafiya

#Zaurenfisabilillah

 TELEGRAM:
 https://t.me/Fisabilillaaah

FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)