Yadda Ake Hadin Yar Lelen Mata

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Yar Lelen Mata


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Kwakwa
* Aya
* Dabino
* Waken suya
* Garin kanunfari
* Madarar ruwa
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya bayan kin jika sai ki markada ki tace ruwan ki zuba madara da Zuma ki juya ki dunga sha.

 
Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)