KO ZAN IYA AUREN MATAR YAYA NA?

KO ZAN IYA AUREN MATAR YAYA NA?


:
*TAMBAYA*❓
:
Assalamu alaikum, Don Allah mallan, inada tambaya....ya hallata mutun ya auri matan wanshi? 
:
*AMSA*👇
:
Wa'alaykumussalam, 

Eh, in shi wan ya rabu da ita, ko kuma ya rasu. Toh ya hallatta kani ya aura. Domin shari'a bata hana hakan ba. 

*Wallahu A'alam.*

✍️ *Malam Nuruddeen Muhammad (Mujaheed)*

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)