LABARIN WASU MATAFIYA DA ALJANI A SAHARA

LABARIN WASU MATAFIYA DA ALJANI A SAHARA


Wasu mutane ne su uku, suna tafiya a sahara kowane daga cikin su ya galabaita da yunwa da kishirwa sun wahala matuka. Gashi ko alamar gari basu ganiba basusan lokacin fitarsu daga wannan saharar ba don haka harsun faratunanin mutuwa kwatsam sai ga wata kwalba agaban su sunyi tunanin ruwa ne acikinta Amma ina. suna bude kwalbar wani hayaki ya tashi sama, hayakin nagama fita sai ya hade waje daya, sai ga wani Aljani kato agaban su. Nan take aljanin yayi wata mahaukaciyar dariya:D yace kowanne acikinku yafadi bukatarsa kowacce irice zan biya masa sakamakon budeni da kukayi daga wannan kwalba. Aikuwa sai farin ciki ya rufesu gaba daya:D:D:D sai aka tambayi na farko mai kake so…? Sai yace inaso akaini “DUBAI” abudemin kasuwanci sannan acikamin katuwar kwantena da kudi kusa da shagwan kasuwanci na. Sai aljani yace ba wata….? Yace eh. Sai Aljani yace to shikenan rufidonka yanbudewaya ganshi Adubai dukkan abubuwan da ya bukata.
Said akazokan nabiyu Me kake so…? Sai yace a kaini America ayimin katon gida da motoci da kudi masu yawanda bazan iya karardasbaAljani yace bawani…? yace eh. Aljani yacerufe idonka yanbudewa ya ganshi a America da duk abinda yabukata.:D:D:D
Sai akazo kan na karshe Me kake so…Yace Akawo masa ruwa, aka kawo yasha ya wanke jikinsa, saaljani yace sai mai kakeso…? Sai yace bukata tkarshe Adawomin da ‘yan uwana mucigaba da tafiya. Aljaniyace itace bukatarka ta karshe..? Yace eh. Yanarufe bakinsa sai gasu kowanne an dawo dashi cikisahara:D Aljani yabace yatafi abinsa.
 Idan Da Kai acikin matafiyan nan mezaka yiwa abokin tafiyarku na uku…………?
Post a Comment (0)