MAGUNGUNASANYIN MARA ILLOLIN SA DA MAGANIN SA MAZA DA MATA

MAGUNGUNASANYIN MARA ILLOLIN SA DA MAGANIN SA MAZA DA MATA





SANYIN MARA ILLOLIN SA DA MAGANIN SA MAZA DA MATA
MAGUNGUNA A MUSULUNCI
 MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA

DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.

AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.

ALAMOMINDA KE NUNA  MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI

1. Jin Zafi Lokacin Jima'i

2. Kaikayin Gaba

3. Fitar farin ruwa agaba

4. Gushewar Shaawa

5. Warin GABA.

ALAMOMIN SANYI NA MAZA.

1. Kankancewar Gaba

2. Saurin Inzali

3. Kaikayin Matse matsi

4. Kaikayin Gaba

5. Gushewar Shaawa

6. Da Sauransu.u

ABINDA ZA'A NEMA


1- A samu namijin goro guda 5,

2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5

3- a samu tafarnuwa guda 3  ko

4- lemon tsami guda 1

5- kurkum guda 3

6- kaninfari chokali 2

Sai ayanka su kanana Kuma a zuba  su cikin ruwa lita 4 a zuba kaninfari a ciki,Shikuma lemon tsamin a yanka shi a zuba shi a haka a cikin ruwan shima  a barshi kwana  2 sannan a rika shan kofi 1 safe daya yamma adan aka sha kwana 2 sai a kara ruwa haka kar sai test nashi ya kare sai a zubar.

Insha Allah indai sanyin mara ne zaka/ki samu sauki kuma za a dace
 By Ameer Judge love 
..................................✍️
Post a Comment (0)