YADDA AKE HAƊIN GARIN ZOGALE DON MATSE GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Garin Zogale Don Matse Gaba_*

Yar uwa matsi yana da matukar mahimmanci domin yana sa maigida ya samu gamsuwa sosai musamman wanda gabanta yake yawan budewa saboda wasu dalilai.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin zogale
* Man kadanya
* Alim kadan
* Qaro
*Bayani;* ZaKi samu qaronki da alim ki daka yayi laushi sosai sai ki hada wancan garin da garin zogale sai ki kwaba da man kadanya sai kiyi matsi da shi lokacin magariba bayan awa daya sai ki wanke da ruwan dumi yana matukar matse gaba.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)