MAGANIN SANYI DA SAURIN KAWOWA

MAGANIN SANYI DA SAURIN KAWOWA



:
*TAMBAYA*❓
:
Salamu alaikum Tambaya ta itace
1- Dan Allah Malam inaso ayimin cikakken bayani akan maganin Sanyi.
2-malam sai maganin saurin yin Inzali.
:
*AMSA*👇
:
_Wa'alaikumussalam.._
_Duk da cewa bakayi cikakken bayanin irin sanyin da yake damunka ba, Kuma baka bayyana irin alamomin da kake ji ajikinka ba, to amma in sanyin da ya shafi cikinka ne ko Qirji, ka yawaita amfani da tafarnuwa acikin abincinka, sannan ka rika shafa Man tafarnuwar ajikinka.
.
_Idan kuma sanyi ne irin na Cutar nan wacce ake dauka ta hanyar Jima'i, ka yawaita amfani da Garin ganyen Raihan da Alhilteet, da Ganyen Na'a-Na'a, ka rika yin surace dasu kana sha kana wanka, insha Allahu zaka rabu dashi. Koma wanne irin sanyi ne indai kayi wannan za'a dace._ inshallah
.
_Maganin Saurin Inzali Ka gwada wannan: ka nemi Garin wani magani ana kiransa da suna KAMOUN ka gaurayashi da Man shanu, ka rika shafawa ajikin al'aurarka, Minti 20 kafin kaje wajen Matarka._
_Idan zaka je wajen Matar taka sai ka samu ruwan dumi ka wanke al'aurarka sosai, Sannan kaje._
_Insha Allahu za'a dace._ 
:
Allah ya sawwaQe
:
©​​✍🏽 ​​Abdulkadeer Umar Alshinkafawy
.
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)