FA'IDOJIN SABULUN GYARAN GABAN MACE

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Wasu Daga Cikin Fa'idodin Sabulun Gyaran Gaban Mace


* Yana hana cututtuka zama a gaban mace.

* Yana kawar da dattin gaban mace.

* Yana kawar da warin gaban mace.

* Yana kuma tasirin wajen idan kika hadin matsi yayi aiki sosai a gaban mace.

* Yana Sa mace takasance cikin jin dadi da nishadi lokacin saduwa.
 
* Yana sa maigida jin dadin saduwa.

* Yana taimakawa ni'ima ya wanzu a gaban mace don ya kawar da kwayan cuta a gaban mace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
  
Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)