HAƊIN MAGANIN CIWON SANYI MAI ƘURAJE

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Garin Sabara Don Magance Ciwon Sanyi Mai Kurage


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin sabara
* Garin kanunfari
* Garin ganyen zogale
* Farin miski

Bayani: Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki tace ki sha kuma ki diba wani ki zuba farin miski ki zauna a cikin ruwan.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal)

- Zauren Macen Kwarai-

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)