KAYIWA KANKA TANADIN SHIGA ALJANNAH TA ƘOFAR RAYYAN
Rayyan Ɗaya Ce Daga Cikin Ƙofofin Aljannah Bakwai da Ubangiji Ya Tanada Don Shigar da Bayinsa Nagartattu Masu Azumi. Hadisi Ya Tabbata Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:
ﻋﻦ ﺳﻬﻞ ﺑﻦ ﺳﻌﺪ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﺃﻥّ ﺍﻟﻨّﺒﻲ ﺻﻠّﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠّﻢ ﻗﺎﻝ: ”ﺇﻥّ ﻓﻲ ﺍﻟﺠﻨّﺔ ﺑﺎﺑﺎً ﻳﻘﺎﻝ ﻟﻪ ﺍﻟﺮﻳَّﺎﻥ، ﻳﺪﺧﻞ ﻣﻨﻪ ﺍﻟﺼّﺎﺋﻤﻮﻥ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ، ﻻ ﻳﺪﺧﻞ ﻣﻨﻪ ﺃﺣﺪ ﻏﻴﺮﻫﻢ، ﻳﻘﺎﻝ: ﺃﻳﻦ ﺍﻟﺼّﺎﺋﻤﻮﻥ؟ ﻓﻴﻘﻮﻣﻮﻥ، ﻻ ﻳﺪﺧﻞ ﻣﻨﻪ ﺃﺣﺪ ﻏﻴﺮﻫﻢ، ﻓﺈﺫﺍ ﺩﺧﻠﻮﺍ ﺃﻏﻠﻖ، ﻓﻠﻢ ﻳﺪﺧﻞ ﻣﻨﻪ ﺃﺣﺪ“
```{رواه مسلم}```
An Karɓo Daga Sahl bn Sa'ad (ra), Lallai Annabi (ﷺ) Yace: “Lallai a Cikin Aljannah Akwai Wata Ƙofa Ana Kiranta RAYYÃN, Masu Azumi Zasu Shiga Aljannah Ta Ita Ranar Ƙiyama. Babu Wani Da Zai Shiga ta Cikinta Sai Su. Za'ce Ina Masu Azumi? Sai su Taso, Babu Wanda Zai Shiga Tanan Sai su. Idan Suka Shiga Sai a Rufe Ƙofar Babu Wanda Zai sake Shiga”.
{Muslim Ya Ruwaitoshi}
KADA A MANTA DA AZUMTAR GOBE LITININ
ALLAH KA SANYA MU CIKIN BAYINKA MASU SHIGA ALJANNAH TA ƘOFAR RAYYAN
✍🏼Abu Aysha Al-Maliky
ZAKU IYA BIBIYAR MU TA WAƊANNAN HANYOYIN SADARWAR👇🏽👇🏽
WHATSAPP
+2347055883010