KIYAYYAR DA SHUGABAN KASAR INDIA NARENDRA MODI YAKEWA MUSULMAN KASAR:
By ABBA INDIA DALA.
Nasan da Yawan Mutane Zasuga Shisshigi na Akan Na Sauka Daga Kan Layi Domin Ina Rubutu ne Akan Fina-finan Kasar India Yanzu Kuma Na Shiga Batun Kasar To Tabbas Hakane Amma Nasan Duk Masu Bibiyar Mu Sun San Muna Kawo Batutuwa ma Na Rayuwar Jarumai ta Waje Idan Sukayi Abin Arziki Munfi Fada Sama da Na Tsiyar Su To Ni Daga Abinda Yake Damuna Shine Yanda Manyan Jarumai Na Kasar India Musamman Wadanda Ake Kiransu da Musulmai Suke Shiru Akan Cin Zarafin Yan Uwa Musulmai Sanin Duk Wani Me Bibiyar Labaran India ne Kan Cewa Narendra Modi Bayason Muslinci ko Kadan Tun Daga Asalin Farko a 2002 da Yasa Akayiwa Shugaban Gujrat bore Amma Sedai a Lokacin Ana Daukar Abin Siyasa Kawai Haka Tun Daga Lokacin da Ya Fara Shugabancin Kasar a 2014 Ake Ganin Yana Kawowa Muslinci Hari Domin Duk Wani Abu Yana Yawan Sukar Musulmai, a 2019 Ya Kawo Batun Shaidar Dan Kasa Ga Wadanda Suke da Alaqa da Kasashen Musulmai da Suke Makotaka da Kasar Musamman Pakistan da Afghanistan Dasauransu. Duk da Ya Nuna Shi Babu Wannan Abin a Ransa Yayin da Ake Hira Dashi Wata kila Saboda a Lokacin Akwai Zabe a 2019 Wanda Yake Neman Samun Nasara Sannan Daga Bisani a Wata Tarzoma da Aka Tayar Aka Rasa Yara Kusan 53 da mafi Yawan Su Musulmai ne Da Basu da Gata, An Kama Wani Dan Jarida Musulmi me suna Siddiqui Kappan An Tsare Shi Kusan Shekara Daya Akan Zargin Yana Temakawa Yan Ta'adda da Kara Hura Husuma ga Al'umma, Lokacin da Aka Buga Wasan Kiriket Da India da Pakistan Inda Pakistan tayi Nasara a Wasan T20 Akwai Wani Dan Wasan Muslimi Me Suna Muhammad Shami Wanda Yan Addinin Hindu a Lokacin Sukayi ta Zaginsa Suna Cewa Shi Yaso Ayi Nasara Akansu Domin Yaga Muslmai ne To Daman Irin Wannan Abin Ya Shafi Yanda Muslmai Suka Yarda da Yankan Shanu a Lokacin Bikin Sallah Inda Su Kuma Yan Addinin Hindu Suke Ganin Hakan Ya Shafi Sukar Addininsu Domin Akwai Masu Bauta Mata Daga Nan Ma Gwamnatin Kasar Watau Modi Suka Kara Kunna Musu Wutar Kiyayya Domin Ita Kanta Jam'iyyar Tasu Watau BJP Tana da Alaqa da Addinin Hindu Wannan Dalilan Yasa Aka Rasa Hanyar da Za a Biyo Domin a Muzgunawa Musulmai Se Ta Hanyar Mutumcin Matayen su Da Addinin Musulinci Yayi Umarni da Su Saka Hijab Ita Kuma Yanzu Wannan Gwamnati Tana Adawa da Wannan Hijab a Wannan Dalilan Yasa Nake Ganin Tabbas Shugaban Kasar India Narendra Modi Ba Karamin Tsinanne Bane Kai Ina Fada Da Karfin Murya Duk Wani Me Goya Masa Baya Ko Musulmi ne To Asararre ne Kuma Duk Wanda Zai Fifita Kasarsa Ko Son Duniya Sama da Addininsa Na Muslinci To Tabbas Shima Yayi Asara.
#AbbaIndiaDala