MAGAJIN CIWON SANYI MAI SA CIWON CIKI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Ciki Wanda Ciwon Sanyi Yake Sawa_*


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin tafarnuwa
* Garin si'itir 
* Garin albabunaj
* Zuma farar saka
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha, safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454

2 Comments

Post a Comment