TSUMIN ƘARIN NI'IMA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Tsumin Karin Ni'ima Da Nishadi


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin sassaken marke
* Garin kanunfari
* Garin minannas
* Garin habbatus sauda
* Garin mazarkwaila
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu garin marken da garin minannas da na habba ki hadesu guri daya ki tafasa sai ki tace ruwan sai ki maida ruwan kan wuta ki zuba garin kanunfari da garin mazarkwaila da Zuma sai ki kara dafawa idan ya dahu sai ki tace ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)