BIRTHDAY WISHES:
Babban Tauraro a Masana'antar Shirya Fina-finai Na Kasar India Watau AAMIR KHAN ( Mr Perfectionist) Watau Gwani Ka Iya Ka Huta Yau Ya Cika Shekaru 57, Wannan Jarumi, Mashiryin Film, Me Bada Umarni Kuma Mawaqi Duk Acikin Abubuwan Nan Da Na Lissafo Se da Ya Nuna Shi Gwani Ne Acikinsu Domin Duk An Yaba Masa Akansu Bugu da Kari Gwani ne Shi Wajen Yin Film Me Ma'ana Wanda Kowa Yake jira Yaga Wannan Film Domin Baya Na Banza Sannan Shine Ya Kware Wajen Yin Film Na Barkwanci Domin Nishadi Haka Doke - Doke Sannan Batun Sarrafa Jikinsa Ya Zama Katon Mutum Ko Karamin Mutum Ko Kuma Zama Murdadden Me Kwanji Duk Yana Iya Sarrafa Kansa Ba Tare Da Kamera ba Kamar Yanda Da Yawan Jarumai Sukeyi Duk Wadannan Dalilan Sune Kadan Na Dalilin Sirrin Zama Na Daban Jerin Jaruman Duniya Shiyasa Duniya Take Kiransa da MR PERFECTIONIST.
Domin Taya Magoya Bayansa Murna Ku Fadi Film Daya Nasa Da Bakwa Gajiya da Kallonsa Saboda Kyawunsa.
#AbbaIndiaDala