CHOCOLATE BOY: AAMIR KHAN:
Daukaka da Kuruciya Shine Hanya Mafi Sauqi da Rayuwa Take Yaudarar Mutum Domin a Lokacin Mutum Yana Iya Aikata Kome Matuqar Be An Kara Ya Kiyaye ba Idan Muka Koma Baya Kan Rayuwar Babban Jarumi da Yake birthday Lokacin da Ya Fara Film Kuma Ya Fara da Na Soyayya Me Taken QAYAMAT SE QAYAMAT TAK Nan da Nan Ya Karbu Wajen Al'umma Musamman Mata Kasancewar sa Yaro Kyakkywa Har Takai Ana Kiransa da "Chocolate Boy" Sannan Mutanan Gari ma Kowa Duk Inda An Sanshi Kawai Se Ya Daina Yawo Ko Motar Jama'a Baya Hawa Sedai Yaje Wajen Kawunsa Yace Ya Bashi Aron Mota Ya Fita Domin Ya Fahimci Ko Ina Yayi An Sanshi.
Amma Yace Lokacin da DIL HAI KE MANTA NAHIN ya fita a 1991 Wata Hula da Yayi Wannan Film da Ita Seda Ta Zama Sananniya Kowa Son Irinta Yake Domin Ya Saka Tun Daga Wannan Lokacin Wannan Jarumi Yace Shifa Ya Yarda Da Duniya Tana Sonsa Kuma Ya Zama Tauraro.
#AbbaIndiaDala