GADDAFI YAJI TSORO

GADDAFI YAJI TSORO



Wata rana Mudi yaje banki da katuwar jaka a kansa yace shi kawai manaja xai gani koda aka ganshi da jaka katuwa kowa ya xaci kudi ne a ciki aka kaishi office din manaja bayan an bawa gaddafi lemo ya dan jika makoshinsa sai manaja yace meke tafe da kai sai gaddafi yace Saboda me ake ajiye kudi a banki? Sai manaja yace ai saboda gudin barayi da gobara da sauran abubuwa marassa dadi sai gaddafi yayi
murmushi yace DAMA naga SATAR MUTANE TAYI YAWA (KIDNAPPING) SHIYASA NA SAKO KAYAN SAWATA A JAKARNAN NAZO A AJIYENI A BANKI DAN BANA SON A SACENI.
Idan kaine ko kece managermexaifaru?
Post a Comment (0)