GAYE A RESTAURANT

GAYE A RESTAURANT


Wani gaye ne ya shiga Restaurant ya zauna kusa da wasu yan mata, Ga sauti yana tashi da Karfi DOOM DOOOM, duk lokacin da sauti zai ce DOOM kawai sai ya saki Tusa Dumm! Sai ya basar,sai ya kalli yanmatan sai yaga yan matan suna Satar kallonsa, sai ya sake sakin wata DAMM, ya sake sakin ta 3 DARAM sai kawai yaga kowa na kallonsa. Sai ya tuna ashe AIRPHONE yasaka a kunnen sa yake jin sauti shi kadai. Wai idan kaine ya zakayi?
Post a Comment (0)