MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN

MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN


*TAMBAYA*❓
:
Aslm Na wayi gari da azumi sai aka kawo abinci sai na fasa azumin naci abincin, malam yin hakan akwai laifi na sharia?
:
*AMSA*👇
:
Wa'alaikum assalam, ya halatta abin da ka yi, saboda faɗin Annabi (S.A.W) "Mai azumin nafila sarkin kansa ne, in ya so ya cigaba da azumi, in ya so kuma ya karya". Kamar yadda Tirmizi ya rawaito

Allah ne mafi sani.

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)