TAMBAYOYIN AZUMI 01



💫Tambayoyi Da Amsa A Kan Hukunce-Hukuncen Azumi.

*✨سؤال وجوب في أحكام الصيام.*

Wallafar:
*Sheikh Muhammad bn Salih Al-Uthaimin.*
.
.
_Da sunan Allah, Mai rahama Mai jin 'kai._

*1. NIYYA.*

Tambaya: Shin ɗaukar niyyar azumtar watan Ramadan gaba daya ya wadatar ko kuwa ko wani azumi sai an ɗauki niyyarsa daban?

Amsa: Ɗaukar niyyar azumin duka watan Ramadan a farkon watan ya wadatar, babu bukatar ɗaukar wa kowanne azumi niyya a kullum. Sai dai idan akwai wani dalili na shari'a da ya sa mutum ya ajiye azumi a tsakiyar Ramadan, a wannan yanayin, wajibi ne ya sake ɗora niyya idan zai ci gaba da azumin.
.
.
*✍🏽Ayyub Musa Jebi.*
*▫️Ansar.*

*📚Irshadul Ummah WhatsApp.*
*+2348166650256.*

Telegram:
https://t.me/irshadulummah1
Post a Comment (0)