ABDULJABBAR ZINDINKIN JAHILI KO KAFIRI??? 01
.
DAGA ZAUREN
.
MAJALIS - SUNNAH
.
.
*ﻣﺠﻠﺲ ﺍﻟﺴﻨﺔ*
📓📔
Watsaps
⌨09032091131
+237665087032
.
.
.
Yau 22/ 05/ 1442
05/ 02/ 2021.
=
Fitowa ta farko
=
=
*ﺇِﻥَّ ﺍﻟْﺤَﻤْﺪَ ﻟِﻠَّﻪِ، ﻧَﺤْﻤَﺪُﻩُ ﻭَﻧَﺴْﺘَﻌِﻴﻨُﻪُ، ﻣَﻦْ ﻳَﻬْﺪِﻩِ ﺍﻟﻠﻪُ ﻓَﻠَﺎ ﻣُﻀِﻞَّ ﻟَﻪُ، ﻭَﻣَﻦْ ﻳُﻀْﻠِﻞْ ﻓَﻠَﺎ ﻫَﺎﺩِﻱَ ﻟَﻪُ، ﻭَﺃَﺷْﻬَﺪُ ﺃَﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﺍﻟﻠﻪُ ﻭَﺣْﺪَﻩُ ﻟَﺎ ﺷَﺮِﻳﻚَ ﻟَﻪُ، ﻭَﺃَﻥَّ ﻣُﺤَﻤَّﺪًﺍ ﻋَﺒْﺪُﻩُ ﻭَﺭَﺳُﻮﻟُﻪُ*
_Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da aminci Allah su kara tabbata ga Annabi Muhammad s.a.w da alayensa da sahabbansa baki daya._
_Bayan haka, da farko dai muna jinjina ga gwamnatin jahar Kano akan wannan matakin da ya dauka akan wannan zindinkin, duk da dai ba iya dakatarwa kawai mukaso ayi masa ba, kamata yayi bayan an dakatar dashi a tsareshi a gidan yari sannan kuma a kashe banza, domin bashida wani amfani zama acikin al'ummah. Ko shakka babu duk me Imani kuma me hankali zaiji dadin wannan matakin da aka dauka sossai, kuma hakan ya nuna mana cewa gwamnatin jahar Kano tanada hankali da fahimta. Muna addu'a Allah Ubangiji ya kara tsare mana imaninmu._
_Jama'a abinda Shugaban kasar France yayi na batanci ga Annabi Kwanakin baya, tho ba wani abu bane akan na Abduljabbar. Abinda nake nufi anan shine misali acikin 100%, tho Abduljabbar yayi maganganu na batanci akan Manzon Allah s.a.w na 85%, shi kuwa wancan na France din 15%, tho kunga kenan na Abduljabbar yafi na Shugaban kasar France batanci ga Annabi s.a.w. Tho amma shin meyesa duniyar musulmai batayi ca akan Abduljabbar ba kamar yadda duniyar musulmai sukayi ca akan Shugaban kasar France??_
_Tho amma amsa anan guda daya ce, amsar kuwa shine ba kowa ne yake jin hausa ba. Amma na rantse da girman Allah inda ace yana jin turanci kuma da turancin zai dinga irin wannan munana ladabin da yake yiwa Annabi, tho da tuni Abduljabbar yasa an rasa rayuka al'umma dayawa a wannan duniyar tamu, domin akwai masu imanin da idan suka fara jin irin kalaman batanci da yake yiwa Annabi zasu fadi kasa su mutu kai tsaye wallahi, domin duk me Imanin da yakejin irin batanci da Abduljabbar yake yiwa Annabi, tho ko shakka babu sai ya zubar da hawaye inma a zahiri ko a zuci. Amma wallahi abinda Abduljabbar yake fada akan Annabi ya munana sossai wanda ni dai ban tabaji ko karanta irinta ba sai a wajan Abduljabbar._
_Allah madaukakin sarki yana cewa:- *IDAN AKA CEWA MUNAFUKAI KADA KUYI FASADI ACIKIN KASA, SAI SUCE WALLAHI MU DIN NAN MASU GYARA NE" SAI ALLAH MADAUKAKIN SARKI YACE: "LALLAI MASU FASADI NE KU AMMA BAKUDA SHU'URI (WATO HANKALI DA FAHIMTA)"* kuma Abduljabbar yana da'awa ne irin na Fir'auna domin na taba ji acikin shirmensa yana cewa:- Yaku mabiyana ina fiddo muku da wannan hujjojin ne saboda ina tsoron a canza muku addininku ko kuma fasadi ya cigaba da bayyana akan kasa. Wannan shine irin da'awar da Abduljabbar yakeyi, domin shi a wajansa babu wanda ya kai shi ganewa, shiyasa acikin karatunsa yace yafi karfi yayi mukabala da ibn Taimiyya da ire-irensu._
_Jama'a saboda rashin kunya irin na Abduljabbar jiya daddare BBC tayi hira dashi, sai yake cewa gwamnati batayi masa adalci ba domin yakamata ace an hada musu zama da malaman Sunnah. Jama'a dayawanku kunsan irin tattaunawar da akayi da Abduljabbar da Sheikh hotoro, da zindinki yaji ruwan hujjoji sai ya kama Shan ruwa da hannu hagu, sanyi ake amma munafiki gumi yakeyi. Kuma dayawanmu munji tattaunawar da Dr Rabiu R/Lemo yayi da Abduljabbar, bai ma tsaya a tattauna dashi ba, kai tsaye ya bayyana cewa yaji tsoro bazai iya ba, kuma fah akan littafin da ya rubuta da hannunsa fah za a tattauna akai. Sannan kowa yaga takarda gayyatar da gwamnatin Kano ta shirya domin gane gaskiyarsa, anan ma guduwa yayi. Haka ma malaman Sunnah Suka gayyatarsa akan a zauna dashi, sai ya saka wasu sharuddan banza da wofi._
_Manzon Allah s.a.w yana cewa:- "Adilan cikin al'umma ta zasu dauki ilimin wannan addinin zasu rinka kore Mata kuran da masu canzata suke kawowa, da masu da'awar fahimtarsu itace akan dai-dai kawai amma Kuma 6atattu ne da jahilan da suke canza ma'ana su fadi abinda bashi addini ke nufi ba, ba kuma haka masu rawaitowa suka ruwaito ba". Ko shakka babu mun gane Abduljabbar jahili ne kuma zindiki ne, yana wuce gona da iri kuma batace ne kamar yadda Manzon Allah ya nuna mana. Muna jinjinawa malaman Sunnah sunyi abinda ya dace domin Allah s.w.t yana cewa:- *"IDAN WATA LAMARI NA TSORO KO NA AMINCI YAZO MUSU SUNA SAURIN DAUKAN HUKUNCI NA YADA SHI, DA SUN DAUKI MATAKIN MAIDA LAMARIN ZUWAGA MANZON ALLAH S.A.W DA SHUGABANNINSU, THO DA HAKAN YAFI MUSU ALKHAIRI DOMIN ZASU BAYYANA MASU ABIMDA YA DACE"*_
_Muna fatar gwamnati zata cigaba da yin abinda ya dace har a kashe banza, zamu dakata anan, sai mun hadu a lekca ta gaba._
.
=
=
Zamu dakata anan sai bayani na gaba Inshaa Allahu.
=
=
_Tareda_
*_Abdulrasheed Musa Abms_*
*_(ABU-MANAL)_*
.
.
Allah ta'ala yasa mudace
.
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.