*🥘GARKUWA RAMADAN KITCHEN*🥘🥙
*DAY 3*
*FATEN DANKALI*
Abubuwan haÉ—awa
1-Dankali
2-Alayyahu
3-Attaruhu
4-Albasa
5-Nama ko Kifi
6-Mai
7-Curry
8-Da kalolin maggin da kike amfani dashi.
*YADDA AKE HAÆŠAWA*
_Da farko za ki fere dankalin ki ki yanka su da ɗan girma in ba kya buƙatar yanka su ma za ki iya ba rin abinki ki wanke ki jajajjaga su taruhu ki yanka alayyahun ki ki zuba masa ruwa da gishiri ki wanke ki silala namanki ki ɗan soya ko kifi in ma duka kike so za ki iya sa kayanki, bayan kin ɗaura tukunyar ki a wuta ki zuba masa mai ɗan kaɗan ki watsa albasa tana ɗan soyiwa ki juye jajjagenki ki soya sannan ki juye kayan ɗanɗanonki ki juye dankalin ki ki sa ruwa ɗan dai-dai ki rufe sai ya kusa nuna sai ki juye alayyahun ki da su namanki da albasa ki rufe ki bashi ƴan mintuna shikenan sai ci._
Aci daɗi lafiya.😋
*Hafsat A Garkuwa✨🌹*
08132761212