HUKUNCE HUKUNCEN HAILA GA MAI AZUMI 9️⃣

HUKUNCE HUKUNCEN HAILA GA MAI AZUMI 9️⃣



🔷 Tambaya:- Idan mace taga jini amma batada tabbas cewa na haila ne, meye hukuncin azuminta na wannan ranan??

🔶 Amsa:- Azuminta na wannan ranan yayi babu abinda ya sameshi, domin asali shine rashin jinin haila har sai an samu tabbacin cewa shine".

🔷 Tambaya:- Shin mai haila da mai jego zasu iya cin abinci ko su sha abin sha da rana awatan ramadhan??

🔶 Amsa:- Eh zasu iya ci da sha acikin watan ramadhan da rana, amma abinda yafi ya kasance a ɓoye musamman idan ya kasance akwai yara agidan domin hakan zai haifar musu da ruɗani".

📝 المصدر :
[ ٦٠ سؤالا في أحكام الحيض والنفاس/لفضيلة الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه الله ص١٢& ١٤].

# Zaurenfisabilillah 

https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)