*π₯GARKUWA RAMADAN KITCHEN*π₯π₯
*DAY 2*
SINASIR ΖIN SHINKAFA
Abubuwan haΙawa
1-Farar Shinkafa
2-Mai
3-Sugar
4-Salt
5-Yeast
*YADDA AKE HAΖAWA*
_Da farko za a jiΖa shinkafa idan ta jiΖa sai a bazata ta sha iska, sai akai injin a niΖa, da sssafe a damata da yeast da suga da gishiri kadan. Kamar yadda ake kwabin waina, sai kin zo tuya sai ki sake damawa a zuba a kwanan tuya (frying pan) sai ci._
A ci daΙi lafiya.
*Hafsat A Garkuwa*✨πΉ
08132761212
