HANYOYI TAKWAS NA KARFAFAR IMANI

*HANYOYI TAKWAS NA KARFAFAR IMANI:*


-
"Waɗannan wasu ne daga cikin hanyoyin da zasu ƙarfafi imanin mutum, kuma su daɗa kusantar da bawa ga ubangijinsa Allah buwayi, ta yadda zai lazimci aiwatar dasu a koda yaushe"
-
💦Yawaita Ambaton Allah, (Zikirori).
💦Yawaita Tuba Daga Aikin Zunubai.
💦Yawaitar Tunanin Mutuwa Kullum.
💦Yawaita Yin Addu'o'i Zuwaga Allah.
💦Yawaita Yin Sallah Akan Lokacinta.
💦Yawaita Azumin Nafila, (Litinin da Alhamis).
💦Yawaita Imani, Da Yarda Da Allah.
💦Karanta Alƙur'ani Aƙalla Ko Aya Biyar Ne A Kullum.
-
"Don Allah mu dage da kwatantawa koda bazamu iya yinsu dukkaninsu ba, domin wallahi dole bawa yanada buƙatuwar samun kusanci da ubangijinsa Allah, kuma dole sai munyi abinda yake so sannan zamu sami kusanci zuwa gareshi, ya Allah ka datar damu da samun kusanci zuwa gareka"
-
-
Sabon Instagram ɗinmu 👇
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5
-
Telegram chennel 👇
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
Post a Comment (0)