MACEN DA GEMU YA FITO MATA, YA HALATTA TA ASKE SHI?
*TAMBAYA*❓
:
Assalamualaikum
Mal barka da safiyya,malam ni mace ne sai gashi ya fito mun kamar gemu amma daidai haka zan iya askewa ngd
:
*AMSA*👇
:
Wa alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu
To asali dama maza aka sani da gemu ba mace ba, tawace aga namiji babu gemu har wasu malaman sukace ya halatta mutum yasaka maganin fitar da gemu idan yakasance bashida shi, ita kuma idan Allah ya jarrabeta da gemu zai zama tawayane a halittarta, dan haka ya halarta ta askeshi domin duk wanda yaga mace dagemu dole zai ganta wani iri, kuma ya halatta tasaka maganin dazai daina fitowa gaba ɗaya
Allah yasa mudace
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇
https://wa.me/+2348087788208
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ