YA MAMU ZAIYI DAKARATUN FATIHA YAYINDA LIMAN YAKE KARATU ABAYYANE..?

YA MAMU ZAIYI DAKARATUN FATIHA YAYINDA LIMAN YAKE KARATU ABAYYANE..?



*TAMBAYA*❓
:
Assalamu alaikum
Malan Dan Allah idan mutum Yana bin imam idan yakaranta fatiha ne saiyai shiru yasaurara ko bazai karanta fatihan ba?
:
*AMSA*👇
:
Wa alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu

Idan limamin abayyane yake karatu to mamu bazai karanta komai ba saidai ya saurari Liman, amma Idan a ɓoye yake karatun kamar azahar ko la'asar ko raka'a biyun ƙarshe na sallar issha'i ko raka'a ɗayan ƙarshe na sallar magriba to wannan mamu zai karanta fahita shima azuciyarsa 

Allah shine masani

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
___________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri yana da ladan wanda ya aikata alherin"

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

DAGA ZAUREN
📘 *HISNUL MUSLIM*📘
Post a Comment (0)