HAƊIN DA KE DAIDAITA JININ AL'ADA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Dayake Daidaita Jinin Al'ada_*


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin tafarnuwa
* Man zaitun
* Ruwa Kofi daya
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki dunga shan ruwan.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)