HAƊIN GUMBAR KANKANA DON SAMUN NI'IMA MAI YALWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Gumban Kankana Don Samun Ni'ima Mai Yalwa_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin ridi
* Garin bawon kankana
* Garin kanunfari
* Garin kokumba
* Garin kwallon kankana
* Mazarkwaila
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki zuba a cikin turmi tare da mazarkwaila ki dunga dakawa har ya hade idan bai hade ba kina iya zuba Zuma kadan don ya dunkule, sai ki dunga sha da madara.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)