KAIMA MAI DA'AWA NE

KAIMA MAI DA'AWANE. 


Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama yana cewa "Ku isarmin da saƙona ko da da aya guda ɗaya ne".
صحيح البخاري ٣٤٦١

Shaikh Ibnu uthaimeen Allah ya masa rahama yake cewa akarkashin wannan hadisin "Yana dacewa ga dalibin ilmi dama Wanda ba dalibin ilmin ba, ga duk wanda ya san wani abu na sunnar manzon Allah da ya bayyanata ako ina yake akuma kowane wuri yake. Kada kace ai ni ba malami bane, eh kai ba malami bane an yarda amma ai kasan wannan ilmin (dan haka kai malamine akan abunda kasanin), Gashi manzon Allah na cewa "ka isarmin da soƙona koda kuwa aya daya ka sani". Dan haka yana dacewa ga mutum ya zamana yayi amfani da damarsa, a duk lokacin da ya ga sarari na yada sunnah, ya yadata, idan ka yi haka zaka samu ladanta da ladan duk wanda yayi aiki da ita har kiyama ta tashi".

شرح رياض الصالحين ٤/٢١٠

#Zaurenfisabilillah

TELEGRAM:
https://t.me/Fisabilillaaah

FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)