KUSKURENA YA YIN DA NAKE SALLAH 13

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *SALLAH*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*FUTUWA TA 👇*
           *(13)*


*YIN ZAKARA BAYAN LIMAN BA TARE DA WATA BUQATA BA*

   Yalwata masallatai da yawan masu sallah musamman a sallar juma'a, wadanda suke qarshe basa jiyo sautin liman, hakan tasa dole a samu (zakara) wato ladan wanda zai dunga kai sauti zuwa gare su, amma a wannan zamanin namu mun wadatu da abubuwan daga murya, amma duk da haka zaka samu wadanda suke daga murya a bayan liman, babu bukatar aikata hakan, kuma yin hakan zai shiga cikin bid'a abar zargi.


*ALLAH SHINE MASANI*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*MU HADU A FUTOWA TA (14)*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
             *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏


Post a Comment (0)