KUSKURENA YA YIN DA NAKE ALWALA 14

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *ALWALA*

🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*FUTOWA TA 👇*
           *(14)*




*YIN TSARKI DA QASA DA DUWATSU GUDA UKU*

   Haqiqa hani ya gudana akan haka cikin hadisin salmanul faris yake cewa manzan Allah (saw) Yana cewa "kada kuyi tsarki da qasa da duwatsu guda uku ". 
   Dalili akan haka kuwa shine amfani da duwatsu guda uku ko sama dashi zaifi wadatarwa wajan kawar da najasa, amfani kuwa da qasa da guda uku wani abu na najasa zai iya ragewa hakan kuma zai jefa mutum cikin azabar da aka tana darwa wadanda basa tsanuwa daga fitsari.



🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*MU HADU A FUTOWA TA 15*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
         *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)