KUSKURENA YA YIN DA NAKE SALLAH 11

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *SALLAH*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*FUTUWA TA 👇*
           *(11)*



   *TUDU DA AKE YIWA LADANAI DOMIN KIRAN SALLAH RANAR JUMA'A*

    Babu wata larura da zata bukaci yin hakan, domin kiran sallah a zamanin manzan Allah saw ya kasance a saman masallaci, babu irin wannan tudun. 
     Amma yanzu a zamaninmu mun wadatu da kayayyakin sauti bamu da bukatar irin wannan tudun, saboda haka yin irin wannan tudun bid'a ne wacce aka kirkira kuma an hanemu da aikata irin hakan, mafiyawancin wanda suke zama a irin wannan tudun basa sauka lokacin da za'ayi sallah suna yin sallarsu a wajan, abun da ya tabbata acikin sunnar farin jakada babban dan Abdullah Muhammadurrasulullah saw shine yin sallah akasa, sai suka kara wata bid'ar akan wata bid'ar.

*ALLAH SHINE MASANI*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*MU HADU A FUTOWA TA (12)*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
             *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)