KUSKURENA YA YIN DA NAKE ALWALA 19


*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *ALWALA*

🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*FUTOWA TA👇*
         *(19)*


*FURTA NIYYAH*

   Yana daga cikin bid'o'i da ake san a nisance su bid'a ta furta niyya ya yin da mutum zai fara Alwala kamar yadda wasu daga cikin mutane suke yi shi yasa ibn jauzi yake cewa akwai wadanda shaidan yake yi musu waswasi wajan sanya su su furta niyya ya yin ayyukan ibada, galibi abun da yafi kawo hakan shine jahiltar hukunce-hukuncen shari'ar musulunci domin ita niyyah muhallinta zuciya ba'a furtata wajan kowane aiki na ibada saboda mahaliccinka ba kurma bane kuma ba bebe bane yana kusa dakai sama da jijiyar da take wuyanka kafin kayi tunanin wani abu acikin zuciyarka ya fika sanin meke cikinta don haka ka guji furta niyya ya yin Alwala domin aikata hakan sabawa shiriyar farin jakada (saw) ne.


*ALLAH SHINE MASANI*


🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*MU HADU A FUTOWA TA 20*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
             *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)