FRIDAY
13 Jumada Thani 1444 (06 January 2023)
Narrated by Abu Huraira RA:
Allah's Messenger PBUH said, "If a dog drinks from the utensil of anyone of you it is essential to wash it seven times."
Manzon Allah SAW ya ce; Idan Kare ya sha (abin sha) a cikin Ζwarya (ko wani mazubin ruwa) na Ιayanku, ya kyautu a wanke (Ζwaryar) sau bakwai.
Sahih Al-Bukhari.