HARAMUN NE SIYAN KAYAN SATA

HARAMUN NE SIYAN KAYAN SATA


Tambaya
Assalamu Alaikum. Mallam mijina ne, ya kasance yana sana'ar gwan-gwan, toh sai wasu su dinga sato karafunan kamfani suna kawo masa yana siya ko kuma kofa wire, toh mallam wannan kudin tun da ba shi ya sato ba halal ne ? da wannan dukiyar yake ciyar damu tufatar damu.

Amsa
Haramun ne, wuta bal-bal kuke ci.

Allah Madaukakin Sarki yana cewa a cikin Alqur'ani: "Kuma kada ku karkata zuwa wadanda suka yi zalunci, sai wuta ta same ku, sannan ba za a taimake ku ba" suratu HUD (113)

Allah ne mafi Sani

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA
04- 03- 2023


Miftahul ilmi 
Facebook ⇨https://www.facebook.com/Miftahulilmi.ml

TELEGRAM ⇨https://t.me/miftahulilmii

WhatsApp⇨ https://wa.me/message/C23PMZBORBTMH1
Post a Comment (0)