01- BAYANI AKAN YADDA AKE YIWA ANNABI SALATI
Manzon Allah (SAW) Ya ce:
“Kuce: Alahumma salli ‘ala Muhammad wa ‘ala ali Muhammad, kama sallaita ‘ala Ibrahima wa ‘ala ali Ibrahim, innaka hamidun majid. Allahumma barik ‘ala Muhammad wa ‘ala ali Muhammad, kama barakta ‘ala Ibrahim wa ‘ala ali Ibrahim, innaka hamidun majid (Allah Kayi daÉ—in tsira akan Annabi Muhammad, da Iyalan gidan Annabi Muhammad; kamar yadda Kayi tsira akan Annabi Ibrahim da Iyalan gidan Annabi Ibrahim, lallai kai abun godiya ne kuma Mai Girma. Allah Kayi albarka akan Annabi Muhammad, da Iyalan gidan Annabi Muhammad; kamar yadda Kayi albarka akan Annabi Ibrahim da Iyalan gidan Annabi Ibrahim, lallai kai abun godiya ne kuma Mai Girma”.
Bukhaariy da Muslim suka ruwaito shi.
Bukhaariy ya ruwaito shi.
- USWATUN HASANAH
(Juzu'i na uku)
Domin cigaba da samu 👇👇👇
https://twitter.com/AnnasihaTv?s=09