KANA SO ASIRINKA YA RUFU?
Wani daga cikin magabata yana cewa na riski wasu mutane marasa aibu, amma sakamakon suna ambaton aibun mutane, sai mutane suka dinga ambaton su da aibu. (asirinsu ya tonu)
Kuma na riski wasu mutane masu aibu, amma sakamakon sun kame game da ambaton aibun mutane, sai mutane suka kame game da ambaton aibunsu. (asirinsu ya rufu)
Ibn Rajab, "Jami'u Al Uluom" Shafi 359.
ALLAH KA RUFA MANA ASIRI
Rubutawa: Mal Aminu Bala.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Masu son kasancewa Damu ta shafin mu na Facebook sai su bi ta wannan Rariyar dake kasa
https://mobile.facebook.com/Darus-sunnah-Foundation-263121204166444/
Ga duk mai sha'awar shiga wannan zaure a whatssp na Darussunnah zai aika da sunan sa da jahar sa ta wadannan lambobi:
+2347035888158,
+2348139789030.
-Ta WhatsApp din zaka Tura ba ta SMS ba,
-Idan ka Tura a Lamba Guda daya To Kada Ka Tura Izuwa ga Daya Lambar.