TAMBAYA
========
👇
Malam Allah ya kara lfy da nisan kwana.....Malam na kasance me zafin kishi akan saurayin da nakeso kuma yana da mata 2 amma inyau na tashi babu fargaba ko zarginsa da nunawa ban bancina dasu insha allahu konai mafarki yayi waya da mace ko kuma indinga tunanin anya ni kadai yake so kuwa,Malam me mafita inaso xuciata ta tsaya gu daya batare da koda digon xargi ba ....saboda na lura INA da zafin kishi sosai.
AMSA
=====
👇
Lalle zafin kishinki yayi yawa. Kuma inaga wannan kishin shine irin wanda yake kaiwa ga mace ta kashe mijinta ko ta yanke masa gaba, wai ita kowa ma ya rasa, kamar yadda wata kashe mijinta kwannan.
Sabida haka ina mai Jan hankalinki da ki sasaauta wannan ra'ayi naki na bakin kishi gaskiya, Sabida nan gaba zaki iya tsintar kanki a yanayin da ba shine zai kaiki ga Alkairi ba.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876