A 2015

A 2015
1.Atiku:na rantse da Allah baza mu bar good luck Jonathan ya zarce ba.
Yan buhariyya :gaskiya ne sai mun kayar dashi.
2 . obasanjo :yan Nigeria suna buqatar chanji dole a samu chanji.
Yan buhariyya :tabbas jiki magayi .
3.IBB:buhari ne zai ceci Nigeria.
Yan buhariyya :wallahi kuwa ai ibb ma yayi aiki a Nigeria fa  kawai dai matsalan tsakaninsa da buhari ce
4.kwankwaso :nayi  alqawarin  bawa buhari kaso 90% na kuriar kano.
Yan buhariyya :kwankwasiyya Jan hali Jan aiki daga  buhari sai kai kai ne halipan buhari.
5 . dattawan arewa:buhari ne zai ce to arewa.
Yan buhariyya : haka ne shi kadai ne mai gaskiya a arewa.
Bayan cin zabe da shekaru uku
2018
1.Atiku :wallahi baza mu bar buhari ya zarce ba.
Yan buhariyya :karya kake barawo ai  ba kai kake bada mulkin kai mai kayi a Nigeria.
2 obasanjo :yan Nigeria karku kara zaban buhari.
Yan buhariyya : tsohon banza ai kai ka lalata Nigeria munafiki.
3.IBB:yan Nigeria ku bar matasa su karbi mulkin Nigeria.
Yan buhariyya : me kayiwa Nigeria kai ne ka fara  kashe Nigeria mugu .
4.kwankwaso :bai ce komai ba amma basu kyale shi ba.
Yan buhariyya : mulkin Nigeria yafi karfin ka wace gudumuwa ka bawa buharin?
5.dattawan arewa :buhari ya gaza tabuka abin arziki ba abinda yayiwa arewa ba zamu kara mara masa baya ba.
Yan buhariyya : dattawan banza uban me kuke tsinanawa arewan? Yan majalisaan shan shayi.
Wannan butulci ne ko halacci?
@ kowane gauta group.

Post a Comment (0)