🙋🏼♀
SNACKS AND DRINKS
🍩🍩DANBUN SHINKAFA
SHINKAFA
HANTA
CARROT
ATTARUGU
ALBASA
CABBAGE OK ZOGALE
SALT
MAGGIE
OIL
SWEET PEPPER
GYADA
ZAKISAMU SHINKAFARAKI🍚barzo shinkafarki sekitankadeta kicire garin sekiwanketa Kisamu abindazakiyi tiraranta seki juyeciki kirufeta da buhu idan da madambacci sannan kisaka murfin tukunya kirufeta sekinga taturara sekisauketa kidakkota dama kin dafa hantadinki da jajjagenkina attarugu kindaka gyadarki kimyayyanka pepper dinki da albasa sekisamu kihadasu cikin shinkafarki kizuba mangyada kiwanke zogalanki ko kabbage dinki shima aciki kizuba Maggie da gishiri kizuba curry inkinado da sauran spices inkuma bakiso to sekibarshi hk kijujjuyashi kisake maidashiciki yakara turaruwa amma sekin yayyafamai ruwa zakimaidashi inyayisekisauke aci lfy😋Admin Mrym fulani
Penapple $ zobo
Sugar
Zobo
Penapple
Zakidafa zobo kizubamai kanwa kadan acikindahuwar, sekitaceshe sannan ki markada abarbarki kitaceta kixubaciki kisaka sugar da flavour idan yaisanyi se asha akora dambun dayatsaya a wuya😜
Admin Mrym fulani